Rediyon Hausawa Rediyon Hausawa Free Get
Rediyon Hausawa

Rediyon Hausawa

1.1 for iPhone, iPad
Free
0

0 Ratings

Update Date

2019-10-11

Size

25.5 MB

Screenshots for iPhone

More Screenshots for iPad
Rediyon Hausawa Description
Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku.

Aciki zaku samu wadannan tasoshi:

Gidan rediyon bibisi landan - landan take kira

Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus

Rediyon Faransa

NigeriaINFO 95.1 ABUJA

Hausa Radio Net

Sashen Hausa Muryar Amurka

Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko min da sako dauke da suna tashar domin sakata cikin wannan manhajja.

Sanarwa: Bayan kunna Tasha domin komawa akwai alama daga sama-hannun dama. Sai ku danna. Ko kuma alamar now-playing dake kasa. Idan bakuyi haka ba toh sake zabar tashar zai sanya tashar ta fara daga farko.

Domin samun sababbin gidajen rediyo da zamuke karawa cikin wannan manhajja sai kuyi pull-to-refresh. Wato a danna sannan a rike kana aja qasa sai kuma a saki.

Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau.

Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar.

Idan an sabunta amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuma ga Kareemtkb@gmail.com

Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.

Asha labaran Dunia lafiya.

Manhajja sai da internet me karfi take aiki.
Rediyon Hausawa 1.1 Update
2019-10-11 Version History
This app contains ads
More
More Information
Price:
Free
Version:
1.1
Size:
25.5 MB
Genre:
News
Update Date:
2019-10-11
Developer:
Abdulkarim Nasir
Language:
English
More
You May Also Like
Developer Apps